-Advertisement-


[Music] Habeeb Director -Ummi Ko Maryam


0 1,618

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Habeeb Director Dorayi mai suna ” Ummi Ko Maryam ” Wannan wakar mawakin ya darje ya zabi masoyiyarsa a ciki, To ku wacece taku masoyiyar a cikinsu? kawai ku biyomu domin saurara.

Bidiyonta tana nan zuwa A Youtube Channel Na Habeeb Ko ArewaBlog

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Kasan nice zabi kaine madarar ruhina

– Kaine zabina kai nake so

– Nai hagun nai dama cikinku wace zabina

Related Posts

-Advertisement-

– Ummi tana kaunata maryama ta soni sonda bazaya misalta ba

– Shi hali zane suna ace linzami ne

– Naji wanne ne ni nawa sunan maryam ne

– Sai kisa da azanci

– Zan cire a kunci kasa a ranka bazan barka ba

1. Ummi Ko Maryam:-
DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.