Sabuwar Wakar Habeeb Director mai suna ” Mu Daura Baza ” domin nishadantar daku masu saurarenmu a koda yaushe da kawo muku dadadan wakoki.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kin yarda na yarda mun zama yan uwa
– Gashi munsan juna dani dakai munyi kama daya
– Mu daura baza wasu kuma sun nada zanzaro
– Kusa jigida hannu kusanya awarwaro
– Na yarda dake
– Kauna tawa rike
– Kamkam karki sake
– Kinyi fice yan mata nike nafiso yar gata
1. Mu Daura Baza:-
DOWNLOAD MP3