[Music] Habeeb Director -Gidan Maza (Audio)

2

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Talla

Sabuwar Wakar Habeeb Director mai suna ” Gidan Maza ” wannan wakar ta gidan maza wakece da yayi domin nishadantar daku masoya a koda yaushe.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

Talla

– Gidan maza kake soja inkasa

– No goin back ba zaka juyan baya ba

– Nidai kasata zanyiwa hiddima

Talla

– Innafita ki dunga yimin addu’a

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 477

– Kyan tafiya ayo nazarin gida duk babba babbane

– Kinsa aranki gani a daf dake zan dawo gobe ne

– Yanayin aiki yasa zani inkoma daji na zauna

– Dan nakara hakkuna alummar dake a cikin kasana

1. Gidan Maza:-
DOWNLOAD MP3

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: