Sabuwar wakar H. Adam mai suna ” Na Daina So ” to ko me yasa yace ya daina soyayya ohoo. kawai ku biyomu domin jin wane dalili yasa yace ya daina so.
To kuna ina masoya wakokin soyayya, da nishadi kuzo kuji wannan matashin yaron dan dorayi da me yazo muku dashi a wannan wakar tashi.
ayi saurare lafiya
1. Na Daina So:-
DOWNLOAD MP3