Sabuwar wakar Garzali Miko mai suna ” Habeebah ” to kuna ina masoya wakokin garzali miko kuzo ga sabuwa daga bakin wannan mawakin, musamman masu masoyiya habeebah.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Habeebah baiwar Allah ce
– Allah yasa ki zamo matata
– Masoyiyata dole dole za’ayi mana tabariyata
– Tunda turmi dashi ake daka ke mahadice ga rayuwata
– Masoyiyata dole in fadi babu sauki a zuciyata
1. Habeebah:-
DOWNLOAD MP3