Sabuwar Wakar Gangamin mawakan Halarci Studio Abuja mai suna ” Gaskiya Ba Karya Ba ” wannan wakar ta baba buhari ce domin masoya baba buhari a zaben 2019.
(Wanda ya jagoranta shine Dr imam umar nadada )( daukara dauyi kumma Dr Abdullah baffa bichi).
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR”:-
– Batu na gaskiya alkairee ba zai zamo baba
– Su tunbuleke Sunzo sharri kawai sukewa baba
– A yanzu yan kasa sun gane bazamu dau guba ba
– Apc sai baba buhari apc
1. Gaskiya Ba Karya Ba:-
DOWNLOAD MP3