[Music] Gaddafin Waka -Mafarki


0 2,977

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar Matashin Mawaki Gaddafin Waka mai suna ” Mafarki ” to kuna ina masoya kuzo kuji dame wannan mawakin yazo dashi a cikin wannan wakar tasa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Shin mafarki ko ko gaske abinda raina yake fada

– Duk da cewa masoyiyata banzo da yaudara ba

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 438

-Advertisement-

– Ba mafarki bane da gaskiya abinda ke cikin zuciya

– Nabaka gadi na zuciyata ga makulli saika rike

1. Mafarki:-

DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.