Wakokin Hausa

[Music] Gaddafin Waka -Jaruma

Sabuwar wakar Gaddafin Waka mai suna ” Jaruma ” kuna ina masoya wakoki kuzo ga sabuwar wakar jaruma domin jin dadinku daga bakin wannan mawakin naku.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Jarumaaa ina jarumaa

– Jarumaa nice jarumaa

– Jaruma da kin doso dole ne a buda miki

– Inda so da kauna aini dake amana ne

– Zuciya tana mararin jaruma take hange

– Jaruma gwanar soce a zuciya kimin shinge

1. Jaruma:-
DOWNLOAD MP3

DAUKO AREWABLOG ANDROID APP

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: