Tsohuwar wakar Fati Nijar mai suna ” Ala Gidigo ” nasan wasunku sun santa wasu ko bana sutaba jin sunanta ba dan Akallah wakar zata iya kaiwa shekara 10 ko kasa da haka, kawai wannan wakar mun kawota ne domin tuna baya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ayyare iye ala gidigo
– Ala gidigo ala gidigo baba rodo
– Ku yan mata muje wanka
- Advertisement -
– Ba dai wankan ba karda aciro gwan mutane
– Ko ko da kudi saiwa daya naira talatin
– Wayyo Allah zaki najiyo
– Zaki najiyo inji barawon zumata
1. Ala Gidigo:-
DOWNLOAD