Sabuwar wakar El-musty Gasau mai suna ” Ki Taimaka ” hmmm to komai zata taimaka masa dashi kuna ina masoya kuban amsa,
Kawai kubiyomu cikin wannan wakar kuji mai zata taimaka masa dashi.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ki taimaka kirikeni da gaskiya
– A zuciyata kyau sonki kwarai yake
– Farin wata da ya haskake samaniya
– Da ya fito kuma komai zai bace
– Na baki so soyayyar gaskiya
– A zuciyata kaunarki na killace
– Da armashi soyayya narike
1. Ki Taimaka:-
DOWNLOAD