[Music] El-Musty Gasau -Alakar So


0 633

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar El-musty Gasau mai suna ” Alakar So ” dama so yana da alaka ne? to dai yanzu ku biyumu kuji mai mawakin yake fada a cikin wakarsa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Alakar so nake miki yan mata

– Ta ko ina kina a cikin raina

– Ki dauki so kibani nasa cikin zuci

Related Posts
1 of 7

- Advertisement -

– Alakarmu zata dada yin girma

– Soyayyarki tana dada yin girma

– Alakar so muna dada yin girma

– Ki takunki na ka saita yar bawa

– A fagen so na saki hannun dama

1. Alakar So:-
DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.