Matashin mawaki DON BASH ya fitar da sabuwar wakarshi mai suna Khairat .
Shi dai Don Bash ya kware wajen yin wakar soyayya,fadakarwa da kuma nishadantarwa.
Ga kadan daga cikin baitocin ta a taqaice :
Zallar qaunar kice araina kiji tausaina ki tausaya min.
Dan yimini murmushi na qauna kada ciwon so ya kwantar dani, sanki yama maye min qalbi kin sani tin tini, yabi sassan jiki ya zaga ya yimin rawani, ke nike so araina nasan baki cutar dani.