[Music] Don Bash – Ke Kadaice Raina

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Matashin mawaki  DON BASH ya zo muku da wata sabuwar wakarshi me suna Ke kadaice raina. Wannan wakar ta soyayyace, kuma dagajin wakar kasan mawakin be fara wakaba seda ya shirya mata.

Gawasu daga cikin baitin waqar:
Na fada miki nidai ke kadaice raina, bangudinki idandai har inanan raye, zan riqeki amana bar batun dolaye, nidake kaunace ba batu na alaye, inna aureki kuwa ban sakaki hawaye.
Sonike miki tsantsa nidake ba cuta, KE nabaiwa yadda kaf a kofar mata, wacce kesona ni dolane nayabata, ga fulawar kauna gimbiya kirike ta. Godiya Mara adadi gata yar hausawa, nakine ni don bash dan gari na kanawa, keta zaro zance Dan kisake kulawa, dik da nasan cewa ni kike nunawa.

Wasu Abubuwan Masu Alaka

[Music] Ibrahim M Isah -Inuwa Mafaka

1 of 488

Domin kiran Don Bash yin wakar biki ko suna zaku iya kiranshi a lambar wayarshi kamar haka +234 806 038 6528

 

DOWNLOAD MP3 HERE

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: