Sabuwar wakar matashin mawaki DON Bash me Suna Halinki, wannan wakar ta soyayyace domin ya zuba kalamainna soyayya a ciki masu ratsa zuciyar masoya.
Ga kadan daga cikin baitocin data qunsa :
(Bana kuka da halinki kaunar ki bazana daina ba)
dik mai kuka da halinki wannan maqiyin kine babba, maqiyinki koma wanene aguna bazai kima ba, magana ma zan iya dainawa da Wanda yake kin halin ki, damuwa ki cirewa ruhinki akan ki nizan iya sa kaki.
Sin sanni sarai bana sanrai da mai San rai bana sabo, Girman qato bai ban tsoro mutum ya tabaki yasha zanbo, nazaba na gama darjewa a kofar mata nike ce tau, qaryar banza maqiya keyi tanan kam na musu shashatau.