[Music] Don Bash – Arewa

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Wannan waqa na rada mata suna da (AREWA).

Ga wasu daga cikin baiti kanta :

Mata da maza na (AREWA)kaf din ku ina gaisheku.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 500

Wannan waqar ta daban ce harma tsarinta daban ne, kusaka kuji wannan waqa danku na bigata Ku gane, a fagen waqa kunce wai nima don bash ogane, to dan haka niko na shiya na bugo wannan kuji nine.

Nasan birni har kauye ansan don bash na kanawa, mata da maza na murna innai waqa suyi shewa, domin haka bani da ban gare kowa naune a AREWA, kune kuka dafan nai sama tin sanda nazo sa sanwa.

 

DOWNLOAD HERE

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: