[Music] Domin Ki Najera Kauna -Isah A Algurawy

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar matashin mawaki Isah A Algurawy me suna Domin Ki Najera Kauna

Ka baitin kamar haka :-

(Domin ki najera kauna ta Cikin Raina Sahiba ta )

(Domin ki najera kauna ta Cikin Raina Sahiba ta )

Soyayya nayo Sa’A Cikin Lamarin Da babu Daci

Dace Munyi juna kwarai Dani fa dake Ba habaici

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 595

Gani cikin fada ta soyayya zance zansa Azanci

Sabanin so nacan baya yanzu kwarai na samu yanci

Duk tsanani muna Atare nidake farin ciki na(

Domin ki najera kauna ta Cikin Raina Sahiba ta )

Lambar Wayar Mawaki : 08038137857

 

DOWNLOAD HERE

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.