Hip HopNaija Music

Music: Dj Ab -Lukuti

Sabuwar wakar Dj AB mai suna ” Lukuti ” kuna ina masoya kuzo kuji wannan mawakin me yazo dashi a cikin wannan waka tasa ta lukuti.

Dj ab yaci ya koshi ya rasa wace waka zaiyi sai yayi waka akan lukuti sabo da yaga yayi kiba sosai.

Ayi saurare lafiya

1. Lukuti:-
DOWNLOAD MP3

DAUKO AREWABLOG ANDROID APP

 

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: