Sabuwar wakar Dishi Mazan Gambara mai suna Mai Kudi.
Wannan wakar ta gambara ce kuma tazo da sabon salon da yakamata kowane masoyin wakokin Hausa ya saurara.
WASU DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR:-
“Allah ya muku arziki
Bakuje daki kuci ku kadai ba
Dan ku kun gadi abin kwarai
Duk abin Ala-tsine ba ruwan ku”.
Baiti kenan daga cikin wakar mai kudi