Sabuwar wakar Deezell mai suna ” Namiji ” tare da manyan mawakan arewa da yara, kamar irinsu: Ice Prince, Hamisu Breaker, Dj Ab, Magnito, Adam .A. Zango, Classiq, Morell, B.O.C, Nomiss Gee, Ahmerdy da sauransu.
Wannan wakar tana nunawa mata waye namiji musamman ma masu zagin namiji, wato namiji ba dan goyo bane.
Watch Video
Listen
Add Comment