Hip Hop

[Music] Deezell Ft. DJ Ab & YNS – Duk Abinda Ze Faru Ya Faru

Ku saukar da sabuwar wakar su DJ Ab, Deezell da ragowar YNS Wadda Sukayi Mai Taken Duk Abun Da Zai Faru Ya Faru, wannan wata sabuwar waka ce da sukayi a Farkon wannan shekarar wato 2021.

Tun bayan sakin Album dinsu da sukayi su hudu mai suna Four Horseman a Karshen shekarar da ta wuce 2020 Basu kara wata waka ba wadda sukayi hadin guiwa ba sai wannan wakar Mai suna Duk Abun Da Zai Faru Ya Faru.

Wakar ta hada da mawaka da Yawa kamar irin su Deezell ft. DJ Ab, Feezy, Chizo, Eelex Don Maka Don, Zayn Africa, Musa Africa, Cdeeq, Lsvee, Ejanla Freeman, Wizameen, Dan Sa’a Bazzy, Lutty Fresh, Babayanks & Madox – Duk Abun Da Zai Faru Ya Faru.

 

DOWNLOAD HERE

Haarun

Haruna Lawan Usman is a certified Animal Health and Production Technologist, with more than 4 years experience in Animal Health and Production Technology.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: