Sabuwar Wakar Deeni Mairahusa mai suna ” Sa’adatu Sa’ar Mata ” to kuna ina masu masoya sa’adatu shin wai gaskiya yafada, ko akwai wace ta fita?
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Sa’adatu sa’ar mata ke daya ni zanyiwa yabona
– Bani masauki a ranki ko na samu guri in kwana
- Advertisement -
– Da rarrafe akan san yari zai tashi harma yai suna
– Ki dawo garen sa’adatu kinji banaso ki barni a rana
– Idan nayo rashin lafiya
1. Sa’adatu:-
DOWNLOAD MP3