Sabuwar wakar Deeni Mairahusa mai suna ” Naji Nagani ” hmmm komai yaji yagani kawai ku biyomu a wannan wakar domin kuyi saurare cikin nishadi.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Naji nagani ke daya zan saka a raina
– Bani canzaki ko a cikin sauran mata
– Wasu na duhu muko muna ciki da haske
- Advertisement -
– So shine sila inkaga zuciya ta sarke
– Babu tambaya a soyayyarmu babu sake
– Nayi tsuntuwar
1. Deeni Mairahusa:-
DOWNLOAD MP3