Sabuwar wakar Deeni Mairahusa mai suna ” Mamata ” wannan wakar ta uwace domin nuna mahimmancin uwa ga ku masu kasancewa damu a koda yaushe.
Mawakin yayi wakar uwa ne wato mahaifiya wace ta tsuguna ta haifemu da kuma irin darajar da take da ita gamu masoya.
- Advertisement -
Allah ya sakawa iyayenmu da Alkairee
1. Mamata:-
DOWNLOAD MP3