Wakar “Budiri” waka ce da ta samu karbuwa musamman wajen bukukuwa wadda Dan Umaru da Murja Baba suka rera tare.
Wannan wakar tazo da sabon salon da yakamata duk wani masoyin wakokin hausawa ya saurara saboda ya amfana da sababbun kalamai dake cike a cikin wannnan wakar.
[Music] Dan Umaru – Budiri

Add Comment