[Music] Dan Musa Gombe -Jana`izar Bindow Da Rarara

2

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe mai suna ” Jana’izar Bindow Da Rarara ” wannan wakar yayita ne akan irin rashin jin dadin mulkin gwamna bindow da kuma wata waka da rarara yayi to kuna ina Adamawa shin kuma kuna bayansa ko aa, kuzo muji abinda mawakin yake cewa a wakar tasa.

Prod: by Abdul Smart

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Kuzo zamu jana’iza ta sokon nan windo

– Adamawa kuzo mukai birin nan kwando

– Ku basa ta bakaka har ku tubemai wando

– Na maliya bai gudun abun kunya kwado

– To Ga dan musa ko ince yaron indo

– Yaran da juma tazo inci uwar lado

– Adamawa zaka barta ko baka shirya ba

1. Jana’izar Bindow:-
DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD AREWABLOG APP

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.