Sabuwar wakar matasan mawaka Kabiru Danhajiya Tare Da Ashiru A Ali mai suna ” Ribar Soyayya ” mawakan siyo wannan wakar ne domin nishadantar daku masoya wakokin hausa.
08080341758
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ribar soyayyah
– Wanda keso ya samu masoyi yabar karya
– Hangena na hanga idanuwa
- Advertisement -
– Kai nagani ba kowa
– Bilkisu Ado Tauraruwa
– Agurina ka wuce kowa
– Kiri keni amana yar uwa