Sabuwar Wakar Casty Baby mai suna ” Ina Maza ” to kuna ina maza kuzo ga casty baby taku kuzo kuji mai tazo muku dashi a wakar tata.
Ina maza hahaha wai to mai yasa bace ina mata ba ko da yake mata yan uwanta ne gwanda dai tace ina mazan domin sune nata a koda yaushe.
- Advertisement -
I wish you all the best
Your Comment