Sabuwar Wakar Casty Baby tare da Hamisu Breaker mai suna ” Nagode ” to kuna ina masoya kuzo kuji abinda mawakn sukazo muku dashi domin jin dadinku.
Casty baby ta kasance mawakiyar hip hop ce kuma budurwa ga yayan hamisu breaker wato Rabiu RcTop.
Kawai ku biyomu a cikin wakar kuji mai suka zo muku dashi a takaice.
1. Nagode:-
DOWNLOAD MP3
Nice song