Sabuwar wakar matashin mawaki Bilya M Abubakar mai suna ” Addininmu ” wannan wakar dai nasan wasu zasuyi mamaki akan ya samata addinimu to dalili shine mawakin yayita domin fadakarwa da wa’azantarwa.
Sai dai kun saurari abin mawakin yazo dashi a wakar.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Addininmu ba daya ba
– Yarenmu ba daya ba
– Amma muna son juna
– Iyaye basu yarje ba
– So gamon jini ya darsu jiki na zanai kwana
– Rayuwa kamar a mafarki yau nai karo da mai suna
1. Addninmu:-
DOWNLOAD