Sabuwar wakar Bello Sisqo tare da Hamisu Breaker mai suna ” Fati ” to kuna ina masoya hamusu breaker kuzo ga sabuwar waka, ko nace masoya fati.
To bello sisqo shima yace a za’a barshi a bayaba sai sunyi waka da hamisu amma ya zabi su sawa wakar suna fati.
To wannan wakar ana nan anshirin fara video nata domin a bawa masoya nishadi ku cigaba da biyomu domin samun sababbin wakoki, da labarai,
Ayi saurare lafiya
1. Fati:-
DOWNLOAD MP3
Add Comment