Sabuwar wakar Bello BSD mai suna ” Gangar Biki ” kuna ina amare da kowa da kowa kuzo ga sabuwa daga bakin bello bsd domin nishadantar daku a wajan bukukuwanku.
Kuzo dai muji me mawakin yazo dashi a cikin wannan wakar tasa ta gangar biki.
Ayi saurare lafiya.
1. Gangar Biki:-
DOWNLOAD MP3