Sabuwar Wakar B. Zango mai suna ” Tausayamin ” wannan wakar ta soyayyace domin nishadantar daku masoya na yau da kullum.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Zuciya tana son wanda ke yabamata
– Karki barni insha bakar wuya
– Kara gaba ka nemi wace zata zam yaba maka
– Ba guri a zuciyata kadakata
– Zana bingire inharkikace bakya sona a bayyane
– Karna sankare Daure ki firta so har a zayyane
1. Tausayamin:-
DOWNLOAD MP3