Wakokin Hausa
Trending

Music: Auta Mg Boy -Kije Dani

Sabuwar wakar Auta Mg Boy mai suna ” Kije Dani ” kuna ina masoya wakokin auta mg kuzo ga sabuwa domin ku cigaba da nishadinku a koda yaushe.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

Zo ki kama hannuwana kije dani

Duk inda zakije karki yada ni

Nazama dalibinki zo koyar dani

Indai har akwai so tabbas kina zuciya

 

1. Kije Dani:-
DOWNLOAD MP3

DAUKO AREWABLOG ANDROID APP

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: