[Music] Ashiru M Gadagau Ft Nasir A Baba -Zinariya

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar Nasir A Baba Ft Ashiru M Gadagau mai suna ” Zinariya ” to ko wacece zinariyar kawai ku biyomu a cikin wannan wakar tasu domin nishadantar daku masoya.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

Talla

– Ke baby kibani hannunki dai muje ki barshi dai

– AA niko bazata barni ba

– Yaki taho zinariya

– Abin fahimtar zuciya

– Gaki da kyawun kwalliya

– Baby dan tsaya

– Zo bani hannunki muje gida

– Abar fahimtar zuciya

1. Zinariya:-
DOWNLOAD

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: