Sabuwar wakar matashin mawaki Ashiru M Gadagau mai suna ” Farin Cikina ” wannan wakar dominku masoya aka yota kawai ku nishadantu.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kece farin cikin ruhi mai haskake tunani na
– Acikin duhu dare rana kece nake tayin duba
– Bisimil ilahi Allah masanin sirriku duba
- Advertisement -
– Soyayyarki ta ratsa jini jiki jijiya bargo
– Shiyasa nake tayin duba
– Aure garemu ai daurawa shine nake tayin duba
1. Farin Cikina:-
DOWNLOAD