Sabuwar wakar mawaki Annur H Abnur mai suna ” Yar Kwarai ” wakace da mawakin yayita akan wani salo na musamman domin nishadantar daku a akullin.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Yar kwarai na kamu da so kaunarki gasu sunbi jikina
– Na aminta ki zamini jigon rayuwa rikeni muje
– Kallabi bana mamaki sanda yaja rawani
- Advertisement -
– Tunda mahadin fitilar kwai yana game muce lagwani
– Shiko so idan ya tashi shigarka bai jiran izini
– Gashi naki ya shiga zuciya yai gini wa zai ruguje