[Music] Annur H Abnur -Tauraruwa (Audio)

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar Annur H Abnur mai suna ” Tauraruwa ” wakar tauraruwa wakace da mawakin yayi domin nishadantar da masoya wakokin soyayya.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

Talla

– Tauraruwa farin cikina na kalleki

– Sai na fada samunki shine cikar buri

– Ni takace farin cikina na kalleka

– Sai na fada samunka shine cikar buri

Related Posts
1 of 7

– Ni nakine na fada bayyane

– Na gaibune so da na jingine

– Ya giggine zuciya sonki ne

– Motsin jikina sai dashi yaka tasiri

1. Tauraruwa:-
DOWNLOAD

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: