[Music] Annur H Abnur -Malamin Waka Nura M Inuwa

2

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Da Annur H Abnur yayiwa ” Nura M Inuwa ” domin nishadantar da masoyansa da kuma soyan nura m inuwa na yau da kullum.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ka zagaye duniya nura a sanadin waka

– Komai nada lokacin yanzu gamu cikin naka

– Ikon Allah da ya aiwatar ba mai shakka

– Tauraron zamani lakkabi da kirarinka

– Malamin waka da anzo gabanka akan duka

Related Posts
1 of 7

– Sarki iLahu ya kareka

– Gwani a kirkira malamin waka annur yana gai dakai

– Sarki yabbi yaja da rai kai dogon zamani

– Gudun mawarka a bangaren adabi ta karade gari

1. Malamin Waka:-
DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD AREWABLOG APP

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: