Hausa Music

[Music] Anas Dan Gwaggo – Product of UDUS

Wannan wakar tana magana ne akan yanda Jami’ar Usman Dan Fodio, Sokoto takeda qoqari wajan tarbiyantar da dalibai da kuma tashi tsaye wajan saisaita dalibai domin sun kasance manyan gobe wayanda zaa ringa alfahari dasu a kasa dama duniya baki daya.
Product of UDUS by Anas Dan Gwaggo

DOWNLOAD MP3

About the author

Haarun

Co-founder Arewablog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.