Hausa Music

[Music] Anas Dan Gwaggo – Ameera

Wannan wakar wakace wacce yayiwa Oganshi akan yadda yaje nuna kaunarshi akan budurwarshi.

Wannan siyayyar tasu ta qunshi abubuwan ban mamaki da yakamata masoya su dauki wasu daga cikin ababen da zasu iya dauka a cikin soyayyar tasu kamar dae yadda ua rera musu wakar.

Asha sauraro lafiya
Ameera by Anas Dan Gwaggo

DOWNLOAD MP3

About the author

Haarun

Co-founder Arewablog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.