Hausa Music

[Music] Amrash Abubakar – Sulhu Koba Sulhu

Aslm Yan uwa da abokan Arziki kamar Yadda Na saba kawo wakoki Masu dadi. Yau Na karkata ne ga wasu mutane da akewa lakabi da Yan Sulhu Da kuma Yan ba Sulhu, wannan waka Nayi tane Domin Jawo Hakalin matasa da Mudaina Bin rudin Yan siyasa. Asha saurare lafiya.

DOWNLOAD HERE

About the author

Haarun

Co-founder Arewablog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.