Hausa Music

[Music] Amrash Abubakar – Ke Nake So

Sabuwar Wakar mawaki Amrash Abubakar mai suna Ke Nake So.

Wannan wakar ta soyayya ce sannan hakika a duk duniya babu abin Farin cikin da Wuce kasamu wacce ka ke so take sanka tsakani da Allah dadi. Allah ka hadamu da masuyi mana so na gaskeya Ameen

DOWNLOAD HERE

About the author

Haarun

Co-founder Arewablog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.