Sabuwar wakar Aminu M Ali da yayiwa ” Yussuf Comondo” To kuna ina masoya wakokin wannan mawakin kuzo kuji abinda wannan mawakin yazo dashi ko kuma wata rana ya wakeku.
Ko me wannan wakar tazo dashi sai dai mun saurara domin abinda ke cikin ta.
Ayi Saurare Lafiya.
Please wakar Sani liya liya ta Sarkin Gombe nake nema.