Anyi wakar ne domin tallata Manufofin Alh Atiku Abubakar wadda kungiyar “NIGERIAN YOUTH CONGRESS FOR ATIKU (NYCA)” ta dauki nauyin wallafawa.
Kadan daga cikin baitin wakar;
Allah wadan mulkin ‘Yan Maja bakomai saidai zalunci,
Sun lalata qasa sun barmu ko ina saidai Ha’inci,
Ko Yaro yanzu ka tareshi yasan menene cin hanci,
Kun Sanya Mana yunwar dole ku kuma gashi kuna sha’aninku.
Lambar wayar Mawaki:- 08069654613
Add Comment