Sabuwar wakar Aliyu Sharba mai suna ” Mamanki Da Mamana Kawayene ” wannan wakar mutane sai suyi zaton uwa ba zatai dadi ba amma ta bugu domin ta soyayya ce.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Baby tsaya kiji dan Allah
– Mamanki da mamana kawaye ne
– Shiyasani nake sonki
– Da sallama nazo dashi
– Baby naga kamar kina fushi
– Baby kiyarda dani
– Don sonki yazo tamkar mashi
– Ga kyautar zuciya dan Allah kiyarda a zuciya ki sashi
1. Mamanki Da Mamana Kawayene:-
DOWNLOAD