Sabuwar wakar Aliyu Sharba mai suna ” Ina Kwana ” to kai nimanace kowa ina kwana kawai kuzo mu gaisa a cikin wannan wakar kuji mai mawakin yazo dashi.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ina kwana
– Malam nace ina kwana
– Sanu da zuwa abokina
– Ina kwana everbody ina kwana
- Advertisement -
– Ina kwana in kungani ina kwana
– Salo na zamani ne aliyu na kawomuku yan uwa
– A koada yasuhe masoya burina na bugo muku sabuwa
– Sannu sannu bai hanamu muje wata rana zai isowa
1. Ina Kwana:-
DOWNLOAD