Sabuwar wakar matashin Mawakin Aliyu Sharba mai suna ” Haka Mana ” wakar haka mana wata wakce da mawakin yayi domin bawa masoya nishadi a duk inda suke kawai ku more da wakokinsa.
Haka Mana Kawai ayi hakan akian wakar sai kun daukota nasan sai kun taka idan kuka jita fatan Alkairee masoyana.
07038432069