Sabuwar Wakar Aliyu Sharba mai suna ” Duniyar So ” to kuna ina masoya aliyu sharba sharba family abuja da na ko ina kuzo kuji abinda mawakin yazo dashi a acikin wakarsa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Inaji dake
– Inaji dakai
– A duniyar so mun samu dama
– Ki bani so sai na baki nima
– Yarda dani karki barni nai ta fama
– A sonki na riga dana zarce kowa
– A duniyar so mun samu dama
1. Duniyar So:-
DOWNLOAD MP3
Add Comment