[Music] Aliyu Sharba -Baki Da Kowa


1 1,076

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Aliyu Sharba mai suna ” Baki Da Kowa ” Bata dawo sai wa kuma ai kawai ku biyomu domin kuji mai mawakin yake cewa acikin wannan wakar tasa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ni nasan cewa baki da kowa

– Soyayya bisa gaskiya dama ba a karya

– Baby na baki da kowa saini

Related Posts
1 of 22

- Advertisement -

– Baki da kowa sai ni

– Baby ba laifina kinki ki gane batuna

– Idan dasu da amana nafisonki fiye da kaina

– Iyaye a guna sun nunan kauna

1. Baki Da Kowa:-
DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.