Sabuwar wakar Aliyu Sharba mai suna ” Baby Hello ” wannan wakar kawai domin nishadantar daku maza da mata, kai harma tsofaffi da yara, kawai kuzo muyi chashiya.
Kai ba abinda zance a wakar nan kawai sai kun saurara domin kuji me mawakin yake cewa a cikin wannnan wakar tasa ta baby hello.
kawai ku kwaso shoki.
1. Baby Hello:-
DOWNLOAD